Hausa
English
Hausa
Unik Impact Foundation Ta Jagoranci Shuka Dubban Bishiyoyi A Hadeja
“Mafi alkhairi a cikin al’umma shine wanda ya amfani al’ummar.”
Annabi Muhammadu SAW
- “Babu shakka dole ne sai al’umma ta kawar da duk wani nau’i na son rai, ta kuma ci gaba da yin irin wannan tarayyar akan muhimman abubuwan da su ka shafe ta, musamman na harkar ilminta, da lafiyarta, da kuma tattalin arzik’inta ne kawai, za ta iya gamon da katar da ci gaba mai dorewa”
- “Wannan ita ce goben da mu ke fatan samarwa a tsakanin al’ummarmu. Kuma ita ce goben da a kullum magabata ke jan hankulanmu a kai. Sannan ita ce goben da a cikinta mu ke fatan al’umma gaba d’ayanta za ta gina siyasarta kacokaf a kan doron cigaba, ba tare da yin la’akari da wasu bambance bambance na ra’ayin jama’iyya, ko 6angare ko kuma na jinsi ba”
- “Za mu iya zage dantse kamar k’asar Habasha (da ta shuka bishiyoyi miliyan 353 a rana guda), mu shuka miliyoyin wad’annan bishiyoyi. Za su yi mana maganin kwararowar hamada, sannan, uwa uba, su azurta al’ummarmu da arzik’i mai d’orewa”
Dr Nuruddeen Muhammad
Founder Unik Impact Foundation
@Hadejia Green Initiative Program
18th August, 2019
#DamaceKawai
#ItIsAllAboutOpportunities
#UnikEnvironment
#ADasaBishiya
#AKoriHamada
——————————————————————-
Unik Impact Foundation Leads Other Organisations To Plant Thousands Of Trees In Hadeja
“The best among mankind is he who benefits mankind”
Prophet Muhammad PBUH
#ItIsAllAboutOpportunities
#DamaceKawai
#UnikEnvironment
#PlantATreeToday
#FightDesertification
English
translation coming soon!