Unik Impact Foundation Builds A Hospital Block
Consistent with our core value of empathy and philosophy of compassion, the Foundation undertook the construction of a hospital ward complete with adjoining corridors and walkways at the General Hospital in Hadejia Jigawa State
Little efforts like this can aggregate into a big positve change for our people
#Compassion
#Healthiswealth
________________________________________
Hausa:
Gidauniyar Unik Impact Ta Gina D’akin Ma Su Jinya A Asibiti
Abisa tsayuwa akan doron ak’idinmu da kuma tunanimu zuzzurfa na tausayi, Gidauniyarmu ta gina katafaren d’akin kwanciya na marasa lafiya a babbar asibitin kwanciya da ke Hadeja a Jihar Jigawa
K’ananan taimako irin wannnan ne ka iya taruwa su kawo chanji mai d’orewa a cikin al’umma
#Tausayawa
#LafiyaJari