• 4 Garun Gabas Road, Hadejia, Jigawa State, Nigeria.
  • +234(0)8061654847
  • Mon-Sat:  8:00am-6:30pm Sun:  Closed

Education: Scholars

Unik Impact Foundation Campaigns for the Reform of The Almajiri System Through Support To Qura’anic Education in Public Schools.

 

It is our firm believe that the Qura’an is the most important and blessed of all books and it accordingly should be accorded due respect in the way it is studied; and that includes attention to the condition of the environment it is beeing taught, that of the students and ultimately the teachers.

 

We are committed to a future where the Qura’an and eventually all aspects of religious knowledge shall be taught in all our public schools where both the books, teachers and students are accounted and cared for.

 

In November 2017, the Foundation provided a funding for the Local Education Authority in Hadeja Local Government Area of Jigawa State to organise Qura’anic recitation competition among all the pupils under it’s jurisdiction. The winner will go on to represent the Local Government at the state level.

 

We are proud to be partners in this noble cause as we look forward to a future where both Islamic and Western Education are integrated and accorded same respect, recognition and compensation  by the government.

#EducationEmpowers

#UnikImpactEducates


 

Hausa:

Gidauniyar Unik Impact Ta Ba Da Tallafin Gasar Karatun Alkura’ani Mai Tsarki a Makarantun Gwamnati Domin Fad’akarwa A Kan Almajiranci

Unik Impact Foundation Campaigns for the Reform of The Almajiri System Through Support To Qura’anic Education in Public Schools

 

Mun tabbata akan cewa Alkura’ani mai girma shine mafificin daraja da kuma albarka a duk littatafan da suke duniyarnan. A saboda hakane mu ke so mu ga an bashi girmamawa irin wadda ta dace da shi a gun da ake karanta shi, da kuma kula da d’alibai da malaman da suke koyar da shi.

 

Burinmu shine zuwa nan gaba, Kura’ani, da ma duk wani karatu da ya shafi addini za ana koyar da su a cikin makarantu da gwamnati ke d’aukar nauyi a yanayi na mutuntaka littafan kan su, da da d’aliban da kuma malamai ma su koyar da su

 

A watan Nuwamba ne na shekara ta 2017 wannan gidauniya ta samarda tallafi na kud’i ga hukumar ilmi mataki na farko na k’aramar hukumar Hadeja da ke Jigawa domin gabatarda da gasa ta karatun Alkura’ani maigirma a tsakanin d’aliban da ke k’ark’ashinau. D’alibin da ya samu nasarar lashe gasar zai wakilci k’aramar hukumar a matakin Jiha

 

Muna matuk’ar alfaharin kasancewa ma su hannu acikin wannan aikin alherin, a lokacin da za mu ci gaba da hank’oron ganin tabbatar da goben da za a had’e ilmin addini da na boko kuma gwamnati na ba su girmamawa da kula da kuma daideto wajen biyan albashi da yanayin aiki

 

#IlmiGishirinRayuwa

#UnikImpactNaIlmantarwa